Gabancin hanyoyin wadanda "sel"(cell)
guda wanda ake kira "zaigot"(zygote)
ya kara zuwa tiriliyan dari
daya watau mutum ne a takaice
abin mamaki fiye da wani a rayuwa.
Masu bincike suka gane yanzu cewa
wassun aikokin jikin e
wadanda mutum ke nuna
daga lokacin ciki ne kafawar su -
a da kafin haihuwa.
Lokacin girmancin kafin haihuwa
muke gane kamar lokacin shiriyawa
a in da girmancin tayi
zai samu yawwancin fannin jiki,
da kuma kwaikwayo
iri-iri aikokin masu amfani
domi zaman iyawa bayan haihuwa.
Chapter 2 Terminology
Ciki yakan yi kamar mako
talatin da takwas
ta yadda mun bincike
daga farawa (kasance) ciki,
ko lokacin kafawar har zuwa haihuwa.
A tsakanin mako takwas
na daya bayan samun ciki,
jaririn da ke cikin ne ake kira amfrayo,
watau girmancin ciki.
Lokacin din ne ake kira lokacin tayi,
anan ne ana kasance fannin jiki mutum
na wassun muhimmancin fannin jiki.
Tun daga makon takwas din
har zuwa karshen ciki,
"jaririn a cikin ne ake kira tayi,"
watau jaririn da ba mu taba haice ba.
A cikin lokacin din watau lokacin tayi,
jikin jariri zai zama babba
kuma zai fara amfani da jikin ta.
Dukkan lokacin tayi
dan aikace - aikacen anan
shi ne lokacin daga farawan ciki.