Skip Navigation
The Endowment for Human Development
The Endowment for Human Development
Improving lifelong health one pregnancy at a time.
Donate Now Get Free Videos

Multilingual Illustrated DVD [Tutorial]

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


National Geographic Society This program is distributed in the U.S. and Canada by National Geographic and EHD. [learn more]

Choose Language:
Download English PDF  Download Spanish PDF  Download French PDF  What is PDF?
 

The Fetal Period (8 Weeks through Birth)

Chapter 37   9 Weeks: Swallows, Sighs, and Stretches

Zamanin tayi zai ci gaba har zuwa haihuwa.

Da makon tara ne tsotsewa Babbar yatsar hannu zai fara kuma daga yanzu ne tayi zai iya allalaka ruwan mahaifa.

Yanzu kuma tayi zai fara rikewa abu, da kuma juyawa kanta gaba da daya, kuma zai fara budewa da kulewa baki da juyawa harshenta da kuma mika - mike.

Dukkan jijiyar fiscal da tafi, da kuma tafin kafa za su fara a zanci haske.

"Ta amsawa ga tabawa haske a tafin kafan tayin," tayin zai lankwasa da kwantangwalo da gwiwa kuma za a juya yatsun kafa kuwa.

Tashin idannu yanzu suka kulle sam - sam.

A kasar harshe kayan murya zai taho watau farawa gabancin gidan murya.

Ta tayi na mace yanzu mahaifa zai nuna kuma mara nuna kayan haifa watau "oogonia", za su rana rabawa a cikin gidan kwai.

Duri da bora za su fara kasance kansu na ma zu daban da na mace.

Chapter 38   10 Weeks: Rolls Eyes and Yawns, Fingernails & Fingerprints

Girmancin na kwaran daga makon tara zuwa ga na goma ne zai kara lauyin jikin tayi sau sabain da biyar daga dari daya.

Daga mako goma ne rurawa guslim ido na sama zai fara yi fadowa ga idon tayi.

Tayi zai fara budewa da kulewa baki.

Mayansu tayi su fara tsotse babbar yatsa dama na hannu.

Sashen hanji daga wajen cibiya za su koma wa kogon ciki.

Abin kusa yanzu ne girmancin kashi.

Farce na yatsun kafa dana yatsun hannu za su fara taho.

Massamman alamar yatsa zai fara fitowa da mako goma da tayi ya kasance. Iri wannan alamar abin fitad da mutum har dai mutuwa.

Chapter 39   11 Weeks: Absorbs Glucose and Water

Da makon sha daya hanci da lebe za su fito gaba - daya. Ta ragowan fannin jiki, fitowar su daga wani sashen girmanci zuwa wani ne a rayuwan mutum.

Hanji zai fara amfani da abinci da ruwa wadda tayi ta alallaka.

Ko da ake aka gane ko namiji ko mace ne tayi tun da kafawarfa, amma yanzu gaba ne za mu bambanta kamar namiji ne ko mace ce.

Chapter 40   3 to 4 Months (12 to 16 Weeks): Taste Buds, Jaw Motion, Rooting Reflex, Quickening

A tsakarin mako sha daya zuwa ga shabiyu, lauyin tayi zai kara zuna kamar sittin daga guda dari.

Mako sha biyin din ne karshen uku na farko, ko sashen daya mai ciki.

Wadansu abin dandana ne za su kumshe a cikin bakin tayi.
A haihuwa abin dandana din za su sake tsaya a ba bakin a kan harshen tayin da kuma rufin bakinta.

Hani zai fara tafiya ko yawo da mako sha biyu kuma zai ci gaba har dai mako shida.

Abubuwan daya wadanda aka cire daga tayi da sabon yaro ne ake kira mikoniom. Shi ya kunshe kayan narkewa kamar, (enzymes) abincin girma da sel wadanda sun rasu- wadanda tayi ta zub da daga cikin ta.

Da mako sha biyu dogoncin hannu tayi ya kusa da cikawa yadda ake kamar wadda zai yi ta fannim jikin ta. Amma girmancin kafafu yana dadewa kafin ya zama cikake shi.

Bayan da baya da kuma bisar kai, sauran jikin tayi zai fara amsa ga tabawa.

Girmancin daba tafanni na miji ko na mace zai fito kamar farkowa. Ga misallin tayi na mace za ta nuna juyawa baki fiye da tayi na miji.

Bambanci da daina amsuwa wanda muka gani da wuri, daga yanzu ne baki zai nuna juyawa zuwa ga budewa baki. Wannaaikace - aikace ne ake kira "rutin rifleks" kuma gabancin ta yafi lokacin haihuwa, shi ma ne zai taimake sabon jariri nema kan mamar uwar ta a lokacin shan nono.

Fisa zai gabanci da nunawa da kitse ya fara cika (kumshe) kunce kuma girmanci hakora zai fara.

Da mako sha biyar sel wadanda za su zama jinni su sanka su kuma yi girma a cikin bogo. Mayanci kayan jinni anan ne za sa kafa.

Gaskiya ne juyawa jiki da tafiya a makon shida ne zai fara amman, mai ciki za ta hango wanna a tayin da farko daga mako sha hudu zuwa sha takwas. Aka lakaba wanna aikace - aikace mai yi masa.

Chapter 41   4 to 5 Months (16 to 20 Weeks): Stress Response, Vernix Caseosa, Circadian Rhythms

Da mako hudu aikokin tafannin sawa allura zuwa cikin cikin tayin zai sa mawuyanci jawabi wanda zai sa "noradrenaline", ko "norepinephrine", zuwa ga cikin kogin jini. Sabon jariri da tsohon dukka ke jawabi din kamar juna zuwa ga aikace-aikace shigege.

A miciwa, itacen miciwa ya kusa kare nunawa.

Wata farin abu, mai suna "vernix caseosa", zai rufe tayin yanzu. "Vernix" benis ne za ta kange fata daga jin kayikayi ko hangular ruwan da kewayen tayin (amniotic fluid).

Daga mako sha tara tafiyar tayin da miciwa, da balli - balli zai fara kulum - kulum wannan ne ake kira "circadian rhythms".

Chapter 42   5 to 6 Months (20 to 24 Weeks): Responds to Sound; Hair and Skin; Age of Viability

Da makon ashirin, a kunne, watau kayan ji magana, ya zama kama na tsoho daga cikin mayancin kunnen ciki. Daga yanzu ne, tayin zai jawaba ga murya.

Gashi ya fara nunawa.

Dukkan fatan jiki da kayan ne ke kasance, da kuma ramin suma da kaluluwa.

Da mako ashirin da daya harzuwa ashirin da biyu bayan kasance (kafawa) tayin, huhu zai samu dama miciwa. Anan ne ake kira lokacin nunawa domin zama waje ciki iyawa ne ta wajen wadansu tayi. Gabancin ilimin boko a gurin kula da lafiya ne ke ba da iyawa ko dama rainar raslim nunan jaririn da aka haifi.

Chapter 43   6 to 7 Months (24 to 28 Weeks): Blink-Startle; Pupils Respond to Light; Smell and Taste

Da makon ashirin da hudu ne budewa atar ido tayi kuwa zai nuna kibta (kamar amsawa). Wannan abin yi wa kwaraniya zai fara gabancin sa a waje tayi na mace.

Mayansu masu bincike ne suke ce wai kwananniya din a waje tayi yake kawo rashin lafiya wa tayi. Rabonka nan da nan ne kamar tsawantar micin zuciya da sauri, yawwancin hadiya da kuma halin tayin da ta canza. Rabon ta da dadewa rashin ji murya ne.

Micin tayi zui tashi kamar sau arbain da hudu ciki da waje a minti guda.

Da sashen uku na ciki, gabancin kwakwalwa mai sauri zai cinye fiye da rabin dukkan karfin tayi. Sai lauyin kwakwalwa ya kara daga tsakanin dari hudu da dari biyar.

Da makon ashirin da shida idon zai fito da kwalla.

Tayi zui amsa wa haske da makon ashirin da bakwai. Wannan jawabi ne mai kula da hasken da ke shigowa kwayin ido rai da rai.

Dukkan abubuwan masu kamatawa wadanda za a amfani su ta ji wari suka fara aiki yan zu. Daga karatin (Ilimin) rashi nunawa jariri muka gane cewa tayi ke iya ji wari tun daga makon ashirin da shida baya kafawa (kasancen)ciki.

Idan aka sa abin da ke yi dadi a cikin ruwan ciki sai tayin ya kara alallaka ruwan. Sai tayi ya ki gabanci alallaka ruwan idan abin daci ne aka sa a cikin ruwan ciki. Canzawa idon tayi ne zai saba bi wannan.

Ta fannin aikace - aikace kamar yawowa maimakon tafiya sai tayin ya juya kamar fadowa.

Fitowa tayin yanzu ba tare da rashin kyau jiki ba da kitse ke gabanci a karkashin fatan tayin. Kitse yana da milimmancin amfani ta kula da yawan zafi da kuma boye da karfi, bayan haihuwa.

Chapter 44   7 to 8 Months (28 to 32 Weeks): Sound Discrimination, Behavioral States

Da makon ashirin da takwas tayin zai iya bambata daga tsakanin muryar sama da murya na kasa.

Da makon talatin tafiyar miciwa ne ya saba yi kuma wanaa yana fitowa sau talatin zuwa arbain ga yawwancin tayi.

Da watamin hudun da ya wuce a cikin ciki, tayi din yana aikace wadansu iyawa aiki kuma yana daina da hutawa. Wannan halin ne ke fitowa (nuna) gabanci da abubuwa masu wuya kulawa jiki na matsakaici.

Chapter 45   8 to 9 Months (32 to 36 Weeks): Alveoli Formation, Firm Grasp, Taste Preferences

Kamar makon talatin, kayan iskan ciki, ko aljuhun kwai na naman jiki, zai fara nunawa a cikin huhu. Za su ci gaba da nunawa har dai shekaru takwas bayan haihuwa.

Da makon tallatin da biyar ne tayin zai iya rikewa abu.

Bankadawa tayi ga wadansu abubuwa shi ne ka ba wa mutanen irin warin da za a ji dadin shi bayan haihuwa. Ga missallin tayi wanda uwar shi ke ci anisi, wadansu abubuwa mai ba da warin likorisi, ke so anisi bayan haihuwa. Jariri wanda ba tare da bankadawa ba, ba su so anisi.

Chapter 46   9 Months to Birth (36 Weeks through Birth)

Tayin zai fara gwiwa ta ba wa "isrojin" da yawwa sa'ancin ne zai fara tafiya haihuwa daga tayi zuwa jariri.

Ana yi gwiwa da wahalar kankancewar ciki, sakamakon shi kuwa ne haihuwa.

Daga kasance ciki zuwa ga haihuwa da kuma bayan haihuwa, gabancin mutum abim rai ne kuma da waya ne. Sabuwar ilimin (bincike) akan lokacin ciki zuwa ga haihuwa ne ke muria muhimmancin amfanin gabancin tayi ta fannin lafiya.

Da ganewamu akan gabancin mutum ya ci gaba, kuwa ne iyawan mu ta famnin kula da lafiya yaci gaba - duk kafin da bayan haihuwa.