A tsakanin mako biyu da rabi,
efiblast ya nuna
massamman tsokoki guda uku,
ko layin jam (germ),
wanda ake kira ektodam,
da indodem,
da kuma mesodam.
Ektodam ne ke canza zuwa
iri-iri fannin jiki
kamar kwakwalwa,
da laka,
da jijiyoyi,
fata,
akaifu,
da kuma suma.
Indodem kuma shine ke zama abin rai
da kuma daijestiv trak,
shi kuma ne ke cikinmulmman
cin abubuwa rai
kamar hanta
da kuma pankras.
Mesodam shi ne zai zama zuciya,
kodoji,
kasusuwa,
guringuntsi,
tsokoki,
da maikacin jini,
da kuma da sauran fannin jiki.