Skip Navigation
The Endowment for Human Development
The Endowment for Human Development
Improving lifelong health one pregnancy at a time.
Donate Now Get Free Videos

Multilingual Illustrated DVD [Tutorial]

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


National Geographic Society This program is distributed in the U.S. and Canada by National Geographic and EHD. [learn more]

Choose Language:
Download English PDF  Download Spanish PDF  Download French PDF  What is PDF?
 

Embryonic Development: 6 to 8 Weeks

Chapter 20   6 Weeks: Motion and Sensation

Da mako shida kwakwalwa zai ci gaba(mayanci) da sauri fiye da sauran gefen (takin) kwakwalwa.

Amfrayo zai fara yi tafiyar lokaci - lokaci da na kwaram. Tafiyar din ya kamata ne domin gabancin daidai motsa jiki.

Idan an taba wajen bakin amfrayo sai amfrayo ya cire kanka da kwaram.

Chapter 21   The External Ear and Blood Cell Formation

Kunuwar za su fara nunawa.

A makon shida, nunawa sel na jini ya yi a hanta yanzu limfosaitis sun kasance. Irin wannan farin sel jini muhimmancin fannin gabancin kayan hanawa cuta.

Chapter 22   The Diaphragm and Intestines

Tantani, tsokar na farko na ma'amfanin numfashi yaron, a mako shida ne ake kafawa.

Wani sashen hanji yaron zai nuna zuwa wani lokaci zuwa ga cikin igiyar cibiyar. Wanyar gabanci nan ne ake kira "fisiolojikal haniesha", wannan ne zai ba wa daman dama sauran gabancin abubuwa ciki.

Chapter 23   Hand Plates and Brainwaves

Da mako shida ne tafi zai kasance.

Kayan kwakwalwa kuwa daga mako shida ne zai fara nunawa.

Chapter 24   Nipple Formation

Nono (mama) ya nuna a wajen jiki na tsakiya jim kadan kafin a kai (iso) warin kashe a gabar kirji ne.

Chapter 25   Limb Development

Da makon shida da rabi, gwiwa haunu ya fito kuma, yatsun za su fara kafawa daga sauran jiki, kuma tafiyar hannu zai fara.

Nunawa kashi wanda ake kira osifiketin, zai fara daga kilafiku (clavicle), ko kashin kwala, da kuma kashin saman da kasan baki.

Chapter 26   7 Weeks: Hiccups and Startle Response

Shakuwa zai fara a makon bakwai.

Tafiyar kafa ya fara sosai yanzu, tare da amsawa yi wa baga - baga.

Chapter 27   The Maturing Heart

Dukkan gidajen hudu zuciya suka cika yanzu. A takaice zuciya ke mici sau dari daya da sittin da bakwa a minti guda yanzu.

Aikace - aikacen zuciya ya fara sam - sam da makon bakwai da rabi zai fara aiki kamar na tsohon mutum.

Chapter 28   Ovaries and Eyes

A wajen mace jakar kwai zai fara nunawa da makon bakwai.

Da makon bakwai da rabi ne fatar ido zai fara nunawa da kuma gashin ido duka su fara girmanci da sauri.

Chapter 29   Fingers and Toes

Yatsun hannu za su nuna kuma yatsun kafa zai manne a kasa jikin amfrayo.

Hannuwa din za su iya hadawar yanzu, ta yadda kafafu kuwa za su iya.

Gabobi gwiwa kuma su kasance.